Monday, 1 January 2018

Kalli hotunan katafariyar tashar jirgin ruwa ta doron kasa da shugaba Buhari zai bude a jihar Kaduna

Wannan hotunane daga katariyar tashar jiragen ruwa ta doron kasa dake birni Kaduna wadda shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kaddamar idan Allah ya kaimu ranar Alhamis me zuwa, 4 ga watan Janairu.Tashar dai zata samarwa da mutane kimanin dubu biyar aikinyi sannan kuma nan da shekaru biyar masu zuwa zata habaka zuwa samarwa mutane dubu talatin ayyukan yi. 'yan Arewane mafi yawanci zasuci gajiyar wannan tasha.


No comments:

Post a Comment