Tuesday, 30 January 2018

Kalli hotunan mawaki Ahmad Shanawa da matarshi

Mawaki dan Jos kuma daya daga cikin masu baiwa gwamnan jihar ta Flato shawara,Ahmad Shanawa ya nuna wadannan hotunan nashi tare da matarshi inda ya bayyana cewa yana matukar sonta kuma inda babuta a rayuwarshi be san yanda zai kasanceba.Ahmad dai ya zuga matar tashi sosai sannan kuma a karshe ya bayyana cewa yana sonta, muna musu fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment