Monday, 1 January 2018

Kalli hotunan soyayya tsakanin Adam A. Zango da matarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan da matarshi inda suke cikin wani yanayi na annashuwa da nunawa juna soyayya, Adamun ya saki wadannan hotunan ne a matsayin murnar sabuwar shekarar 2018 da muka shiga.Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.No comments:

Post a Comment