Saturday, 27 January 2018

Kalli karin hotuna yanda Nafisa Abdullahi tayi bikin zagayowar ranar haihuwarta

A ranar talatar data gabatane, tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi tayi murnar zagayowar haihuwarta, Nafisar tayi abinda ba kowane ki yiba inda ta gayyaci abokan aikinta da 'yan uwa ta shirya liyafar cin abinci ta musamman.Wadannan hotunan sun nuna irin yanda akaci aka sha a gurin bikin.
Abokiyar aikinta, Rahama Sadau ta bayyana mana cewa dama Nafisar Acici ce, wadannan hotunan sun tabbatar da hakan domin za'a iya ganin yanda Nafisar ke cika baki da abinci kuma kwanukan abincin dake gabanta sunfi na kowa yawa.

No comments:

Post a Comment