Monday, 1 January 2018

Kalli kayan tallafin abinci da Dangote ya bayar a rabawa mutane 10,000 a Arewa

Wadannan kayan tallafin Abincine daban-daban da gidauniyar hamsakin dan kasuwar Najeriya, Aliko Dangote ta baiwa gidauniyar tallafawa mutane ta tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansura Isah ta rabawa mutane dubu goma a Arewacin kasarnan.Mansura ta bayyana cewa zasu fara raba wadannan kaya ranar Laraba, 3 ga watannan na Janairu idan Allah ya kaimu, muna fatan Allah ya saka da Alheri.


No comments:

Post a Comment