Wednesday, 17 January 2018

Kalli kayatattun hotunan Sahara daga jihar Yobe

Wannan wasu sanannun hotunane da suka yadu a shafukan sada zumunta da muhawara saboda kayatarwarsu, Saharace me ban sha'awa a ido, irin wadda ake gani a kasashen larabawa.Rahotanni sun bayyana cewa gurin a jihar Yobece dake Arewa maso gabashin kasarnan, da ake kira da Kuri-Wakko dake Yusufari. Mutane sunyi ta yabawa da wannan guri.

No comments:

Post a Comment