Friday, 12 January 2018

Kalli kwalliyar Jum'a ta hannatu Bashir

Jarumar fina-finan Hausa, Hannatu Bashir kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliya kuma tayi kyau, ta yiwa masoyanta barka da Juma'a, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment