Friday, 26 January 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Adam A. Zango

Tauraron fina-finan hausa, Adam A Zango kenan a wannan hoton nashi daya sha kwalliyar Juma'a, ya yiwa masoyanshi barka da Juma'a, muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment