Friday, 5 January 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta A'isha Tsamiya

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wannan hoton nata data sha kwalliya, tayi kyau sosai, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment