Friday, 26 January 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton daya sha kwalliyar Juma'a, hoton ya kyatar, kuma Alin ya yiwa masoyanshi barka da juma'a. Muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment