Friday, 5 January 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Shu'uma

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara ta kuma taya masoyanta murnar ranar Juma'a, hoton yayi kyau.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment