Wednesday, 3 January 2018

Kalli kwalliyar sabuwar shekara ta 'yan uwan Rahama Sadau

Kyawawan 'yan uwan korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa da turanci kenan, Zainab da A'isha da Fatima Sadau a wannan hoton nasu da suka sha kwalliyar savuwar shekara.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment