Friday, 19 January 2018

Kalli kwallliyar Juma'a ta Abba El-Mustafa

Tauraron fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton nashi daya kayatar, ya yiwa masoyanshi barka da Juma'a, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment