Tuesday, 16 January 2018

Kalli mahaifiyar Ali Nuhu

Wanna Itace Mahaifiyar Sarki Ali Nuhu, Hajiya Fatima Kalderam Digema Wadda Yayi Amfani Da Sunan Ta Wajen Fitar Da Sunan Fitatcen Kamfanin Shi Mai Suna (FKD PRODUCTIONS) Muna Rokon  Allah ya Gafarta Mata Ya Kai Haske Kabarin Ta Da Duk Yan Uwa Da Suka Riga Mu Gidan Gaskiya.


Amin.

No comments:

Post a Comment