Sunday, 21 January 2018

Kalli Maryam Booth sanye da yagaggen wando

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata sanye da irin wandonnan na gayu dake da yaga, tasha gilashi, hoton ya dauki hankula sosai.

No comments:

Post a Comment