Monday, 29 January 2018

Kalli Maryam Gidado tare da Mahaifinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan tare da mahaifinta a wannan hoton, ta bayyana cewa tana alfahari dashi, tabbas da fai sunyi kama, muna masu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment