Sunday, 14 January 2018

Kalli masoyin Rahama Sadau da baya iya awa daya ba tare da yayi tunanintaba

Wannan bawan Allahn me suna Kawu Muhammad Yahaya ya bayyanawa tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau cewa yana matukar sonta, saboda tsabar soyayyar da yake mata baya iya yayin awa daya ba tare da yayi tunanin taba.Ya bayyana Rahamar a matsayin jaruma ta musamman da ba'a taba yin irin taba a masana'antar fim ta Hausa.

No comments:

Post a Comment