Wednesday, 24 January 2018

Kalli matashin daya fito neman takarar gwamna a jihar Kaduna

Wani matashi kenan me suna Muhammad Kadade Sulaiman daya fito neman takarar gwamnan jihar Kaduna, a jiyane dai gwamnan jihar ta Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yake baiwa matasa shawarar cewa idan fa sunaso su amshi mulki a kasarnan sai sun shiga(siyasar)an dama dasu, zage-zage a kafafen yanar gizo bazai canja komi ba.


No comments:

Post a Comment