Thursday, 25 January 2018

Kalli motar da aka baiwa Lawal Ahmad kyauta

A shekarar data gabatane tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya samu kyautar dangareriyar mota kirar marsandi wadda kowa yayita sha'awa aka yita tayashi murna da fatan Alheri, anan ma wata kyautar motarce Lawal din ya sake samu.Lawal Ahmad ya nuna wannan motar ta sama da yake jingine a jikinta me suna Cooper sannan ya bayyana cewa "Alhamdulillahi ga wata(kyautar motar kuma) daga wani me gidana, ranka ya dade na gode".

Muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare.

No comments:

Post a Comment