Sunday, 14 January 2018

Kalli shigar Momo

Tauraron fina-finan Hausa, Aminu Sharif, Momo kenan a wannan hoton nashi daya birge, da alama an daukeshine lokacin shirya wani fim, muna mishi fatan Alheri

No comments:

Post a Comment