Wednesday, 31 January 2018

Kalli tsohon hoton Zainab Booth

Wannan tsohon hoton tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Booth kenan mahaifiyar, Ramadan, Maryam da Amude Booth wandanda suma duk jarumai ne a masana'antar fim ta Hausa. Diyarta Maryam ce ta saka hoton inda ta bayyanata da cewa mace ce ta musamman.


Muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment