Monday, 1 January 2018

Kalli tsohuwar tauraruwar fim din Hausa, Fati K.K

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati K.K kenan a wannan hoton nata kamar yanda ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara. Muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment