Saturday, 6 January 2018

Kalli wani masallaci a kasar China da aka ginashi shekaru 650 da suka gabata

Babban masallacin Dongguan wani shahararren masallaci ne cikin  manyan masallatai hudu dake arewa maso yammacin kasar Sin, an gina shi ne tun a farkon daular Ming(1368-1644), ikon Allah, idan ka lissafa wadannan shekarun zakaga kimanin shekaru dari shida da hamsin kenan.Lallai musulunci yana da dadadden tarihi a kasar Sin watau China, kuma masallacinnan an yimai gini ke kayatarwa irin na al'adun kasar.Cri Hausa.

No comments:

Post a Comment