Thursday, 4 January 2018

Kalli wani tsohon hoton Maryam Booth da kaninta Amude Booth

Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Booth da kaninta, Amude Booth kenan a wannan tsohon hoton nasu, lokacin suna kananan yara, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment