Wednesday, 31 January 2018

Kalli wasu Farfesoshi mata dake koyarwa a jami'ar Bayero ta Kano

Wadansu daga cikin farfesoshi Mata da ke koyarwa a Jam'iar Bayero ta Kano: Farfesa Binta Tijjani, Farfesa Gaji Fatima Dantata, Farfesa, Farfesa Amina Umar, Farfesa Dame Oyeyi, Farfesa Gaji Badawi da kuma Farfesa Batulu Muktar.


bbchausa.

No comments:

Post a Comment