Tuesday, 30 January 2018

Kalli wasu hotunan Maryam Gidado na musamman


Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da take sanye da kaya ta suka matseta, kanta babu dankwali, wasu daga cikin hotunan ta daukesune a bayi.Hotunan dai sun dauki hankulan mutane sosai inda akata bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
No comments:

Post a Comment