Wednesday, 31 January 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Sa'adiya Kabala

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani kuma tayi kyau sosai, muna mata fatan Aljeri.


No comments:

Post a Comment