Monday, 29 January 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Sani Danja, Maryam Yahaya da Daso a gurin daukar wani fim

Wadannan wasu kayatattun hotunane daga gurin daukar wani shirin fim da Sani Musa Danja da Maryam Yahaya da Saratu Gidado, Daso suka fito a ciki, watakila wannan fim dinne yasa wani yayi barkwancin cewa Sani Danja ya auri Maryam Yahaya.No comments:

Post a Comment