Wednesday, 3 January 2018

Kalli wata sabuwar jarumar fim da Adam A. Zango ya kawo

Wannan hoton sabuwar jarumar fina-finan Hausace da Adam A. Zango ya gabatar a wannan sabuwar shekarar, saidai be bayyana sunantaba, a cikin hotunan za'a iya ganinta tare da Adamun suna daukar wani sabon fim da yakeyi.

No comments:

Post a Comment