Wednesday, 17 January 2018

Kalli yanda Mota tayi tsalle ta shiga hawa na biyu a wani gidan bene

Wannan wani hadarin motane daya faru a kasar Amurka da ba kasafai aka saba ganin irinshiba, motar tana gudune sosai, ta kwacewa direban, tayi tsalle ta shiga cikin hawa na biyu na wani ginin.Lamarin ya farune a California kamar yanda jaridar Daily Mail ta ruwaito, kuma ya rutsa da mutum biyu, daya ya samu ya fita daga cikin motar dayan kuwa saida ya kwashe fiye da awa daya cikin motar a haka kamin daga baya masu ceto sukazo suka fito dashi.

No comments:

Post a Comment