Friday, 5 January 2018

Kalli yanda Nuhu Aabdullahi yayi murnar zagayowar ranar ranar haihuwarshi

Shekaran jiya, Laraba ne, tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, anan hotunane daga yanda Nuhun Yayi shagalin wannan rana shi da abokai da 'yan uwa.Anci ansha an kuma dauki hotuna. Muna kara tayatshi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment