Wednesday, 3 January 2018

Kalli yanda sanyi ya daskarar da wasu koramu a kasar Amurka

Fire And Ice
Wasu koramun ruwa dake kan iyakar kasashen Amurka da Kanada sun fara daskarewa saboda tsabar sanyi, koramun da ake kira da suna Niagara Falls, sun fara zama kankara dana sauran wasu furanni da ciyayi dake kusa dasu saboda tsabar sanyi, kamar yanda ake iya gani a wadannan hotunan.Horseshoe Falls
A kasashen turawa da Amurka suna daukar hutun karshen shekara da muhimmanci wanda a cikinshine ake siyayya wadda za'a kashe kudi sosai kuma ayi tafiye-tafiye zuwa gurin 'yan uwa da kuma guraren shakatawa, wasuma hadda wasu kasashe.
Beautiful Cold Scenes At Niagara Falls Today - Simply Breathtaking 😱❄️♥️🇨🇦
Amma dalilin wannan sanyi me tsanani da akeyi a wannan yankin na kasar ta Amurka, wasu sun takura a wannan hutun na sabuwar shekara.
Continuing With Our Winter Enjoyment, We Went To Niagara Falls Today. Due To The Extreme Cold, The Ice Formations Were Incredible! I Think I Prefer The Beauty Of The Falls In The Winter More Than In The Summer. Here Are Some Of My Favourite Shots. .
Duk da yake dai abi takurane, Amma sai ya zama abin birgewa da ban sha'awa ga wasu, har ana zuwa kallo.
One Last Photo From My Recent Visit At Niagara Falls. It’s A Place I Enjoyed Visiting, I Went Under The Falls, Spent Time With The Butterflies And Visited The Indoor Flower Garden While Of Course Walking Along The Seawall Of The Falls! I’m Always Looking For Something Different To Capture And This Is The One Shot I Preferred The 3 Elements Of Ice Water And The Sun Completed The Composition. Hope You Like It. 😀
Wasu dai sun rika fassara wadannan koramu da suka bushe da irin fina-finan nan da akeyi da zakaga an kyara guri me ban sha'awa, musamman da dusar kankara wanda a zahiri ba'a cika samun irinshiba.
A Frozen Paradise ❄️❄️❄️
Hotunan sun kayatar sosai. Ga sauranan a kasa.
10 Degrees Fahrenheit Makes For Some Really Cool Ice Around Niagara Falls

Decoraram A Luminária Com Algodão, Igual A Gente Fazia Na Árvore De Natal Quando Criança.... 🤔🤔

Frozen Niagara Falls

Though Known For Its Hundreds Of Acres Of Lush Terrain And Trails Conducive To Hiking, Niagara Falls State Park Boasts Equally Stunning Views Even As Temperatures Drop And Crowds Thin. Right Now, The Falls Are Completely Coated In Ice — And Absolutely Jaw-Dropping. More Than 3,000 Tons Of Water Flows Over The Falls Every Second. Sometimes The Ice Over The Niagara River At The Base Of The Falls Gets So Thick That People Have Been Known To Build Concession Stands Across It Or Walk Back And Forth Between The U.s. And Canada. Photos By Aaron Lynett/the Canadian Press Via Ap

Frozen Niagara
Ba wai koramun kadai sanyin ya daskarar ba, hadda, kusan gaba dayan garuruwan dake kusa da koramun, kamar yana ake iya gani a wadannan hotunan.
Niagara Falls

A Rare Look At The Lower Levels Of

Winter Mornings At Journey Behind The Falls Make For Some Of The Most Spectacular Photos! The Warm Light Creating An Inviting Glow That Stands In Stark Contrast To The Ice And Snow That Covers The Falls And Gorge.

Niagara

Frozen Niagara

Niagara

Frozen Niagara Falls

The Frozen Falls ❄
.
.
.
.
.
.

Niagara Fall

Frozen Niagara Falls

Frozen Niagara Falls

No comments:

Post a Comment