Wednesday, 3 January 2018

Kalli Zaharadeen Sani babu riga

Jarumin fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani Owner kenan a wannan hoton nashi babu riga, anga wani zane na musamman wanda hadda Ido a ciki, a jikin na jarumin wanda jiya yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi.


No comments:

Post a Comment