Wednesday, 31 January 2018

"Kamar mutumin kirki"

Tauraron mawakin mata, Ado Isah Gwanja ya dauki wasu sabbin hotuna da suka birge masoyanshi, Abokin aikinshi, Adam A. Zango ya saka wannan hoton na sama inda ya yiwa Gwanja din tsiya da cewa"Wallahi kamar mutumin kirki".
No comments:

Post a Comment