Thursday, 25 January 2018

"Kanwatace babbar kawata">>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana kanwarta me suna, Zainab Sadau a matsayin babbar kawarta, Rahamar ta bayyana hakanne a yayin da ta saka wadannan hotunan da take tare da kanwartata a wani guri me kama da gun shakatawa.Hotunan nasu sunyi kyau, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment