Wednesday, 3 January 2018

Karin hotuna daga bikin Nomissgee

A satin daya gabatane tauraron me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma mawakin Gambara, Aminu Abba Umar Nomissgee ya zama Ango, anan karin hotunane kan yanda shagalin bikin naahi ya kasance.Muna misu fatan Alheri da kuma Allah ya albarkaci wannan aure nasu.No comments:

Post a Comment