Monday, 22 January 2018

Karin hotuna daga gurin nuna fim din Gwaska ya Dawo

A ranar 19 ga watannan na Janairune aka fara nuna fim din Adam A. Zango na Gwaska ya Dawo, tun daga ranar, masoya Adam A. Zango dana fina-finan Hausa da abokana aiki da 'yan uwa suka ta cincurindo dan zuwa kashe kwarkwatar idanunsu.Andai nuna fim dinne a Ado Bayero Mall dake Kano inda kuma za'a ci gaba da nunashi har na tsawon sati biyu kamar yanda Adamun ya bayyana, anan wasune daga cikin hotunan irin yanda mutane suke zuwa kallon fim din.No comments:

Post a Comment