Thursday, 25 January 2018

Karin hotuna yanda Nafisa Abdullahi tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta

A ranar Talatar data gabatane tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, Nafisar ta shirya liyafa inda abokai sukaci suka sha akayi raha, a nan wasu karin hotunan yanda abin ya kasancene.

No comments:

Post a Comment