Tuesday, 2 January 2018

Karin hotunan karatu cikin sauki na jami'ar NOUN

Wasu  daga cikin jaruman fina-finan Hausa kenan da suka samu zama jakadun jami'ar koyi da kanka ta NOUN, dama a satin daya gabata mun gansu sun dauki hotuna a yayin da suke gurin sana'o'i daban-daban.Anan ma karin wasu hotunan nasune, jaruman sune, Mansura Isa, Umar Gombe da Samira Ahmad


No comments:

Post a Comment