Sunday, 21 January 2018

Kayatattun hotunan Rahama Sadau a cikin jirgi: Ko tana kan hanyar dawowa Najeriyane?

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da take cikin jirgi da suka kayatar, da alama jarumar tana kan hanyarta ta dawowa gida Najeriyane daga Kasar Cyprus inda ta shafe kusan watanni uku acan.Jarumar dama ta bayyana cewa a wannan watan na Janairu zata dawo gida, kuma koda a satin daya gabata ta bayyana cewa ta gaji gidane kawai a ranta, muna mata fatan Allah ya kiyaye.No comments:

Post a Comment