Wednesday, 3 January 2018

"Kin bude jiki da yawa">>Wani ya gayawa Hauwa Waraka bayan data saka wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wannan hoton nata daya dauki hankulan mutane, wanidai yacemata "Hauwa kina burgeni amma yau shigarki batayi ba kin bude jikinki da yawa".
No comments:

Post a Comment