Saturday, 27 January 2018

Ko dai Obasanjo Shima dan Kwankwasiyyane?

Wannan hoton na tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Misa Kwankwaso tare da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya dauki hankulan mutane saboda Obasanjon ya saka jar hula irin ta 'yan Kwankwasiyya.Hakan yasa wasu suka rika tambayar shin wai ko Obasanjon shima dan kwankwasiyyane?

No comments:

Post a Comment