Thursday, 25 January 2018

Kwanannan zan mayarwa da Obasanjo martani>>MC Tagwaye

Tauraron me barkwanci da muryar shugaban kasa, MC Tagwaye kenan, ya bayyana cewa kwanannan zai mayarwa da tsohon shugaban kasa, Obasanjo martani akan wasikar daya rubuta cewa shugaban kasa ya tsufa da sake tsayawa takara.


MC Tagwaye muna jira.

No comments:

Post a Comment