Monday, 29 January 2018

Kwankwaso tare da Ali Artwork da Nabaraska

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kenan tare da masu wasan barkwanci, Ali Artwork, Mustafa Nabaraska a wannan hoton, a gobene, 30 ga watan Janairu ake sa ran Kwankwason sai kai ziyara, me cike da cece-kuce jihar Kanon.Muna fatan Allah yasa yayi wannan ziyara lafiya.

No comments:

Post a Comment