Friday, 19 January 2018

"Mace ta gari itace wadda ba zata sa mijinta ya kara mata kishiyaba">>Maryam Gidado

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado tayi bayanin macen da ake kira da mace ta gari, a wani rubutu da tayi tare da wannan hoton na sama tace, mace ta gari itace wadda ba zata sa mijinta ya kara mata kishiya ba.


Gadai abinda ta rubuta kamar haka:

"Mace tagari itace macen datake sa mijinta bazai karamata kishi yaba Dan Allah mata ina jawo hankalinmu damu kasance masuwa Mijin biyayya muyi koyi da matan annabi Muhammad S. A. W dan aljananmu nakasan Mijin mace to muyi hattara ngd"

No comments:

Post a Comment