Wednesday, 3 January 2018

Mansurah Isah ta fara raba kayan tallafin Abinci gida-gida

A yau Laraba, 3 ga watan Janairu, tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta fara raba kayan tallafin Abinci da gidauniyar Dangote ta bata ta rabawa mabukata dubu goma a Arewacin kasarnan.Mansurar ta fara da unguwar Rimin-Kebe dake cikin jihar kano inda take bi gida-gida tana bayar da kayan tallafin da suka hada da gishiri da taliya. Muna fatan Allah ya amsa.No comments:

Post a Comment