Friday, 26 January 2018

Maryam Booth tana tallar fitilune a wadannan hotunan?

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hotunan da wani sabon salo na rike fitilun acibalbal, hotunan nata sun kayatar, saidai abinda be bayyana ba tana tallar fitilunne ko kuwa dai kawai wani sabon salon gayune.


No comments:

Post a Comment