Monday, 8 January 2018

Maryam Booth tare da abokanta suna annashuwa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan tare da wasu abokanta a wadannan hotunan nashu da suka kayatar, hotunan sun nuna cewa suna cikin annashuwa da farinciki.
No comments:

Post a Comment