Tuesday, 30 January 2018

Maryam Gidado ta birge a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata daya kayatar, tace ta godewa Allah da irin ni'imomin daya mata wadanda ta sani da wadanda bata sani ba, sannan ta gaishe da masoyanta.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment