Sunday, 7 January 2018

"Masoyin Annabi">>Adam A. Zango a Legas gurin Maulidi

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da wani babban limamin kasar Ghana, Sheikh Nuhu Sharubutu a birnin Legas, jiya, gurin Maulidi da aka gudanar.


Adamun ya saka wannan hoto yace, Masoyin Annabi, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment